Pindar
Appearance
inense]] |-
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | São Paulo, 1 ga Yuni, 1892 | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Brazil | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Mutuwa | Rio de Janeiro, 30 ga Augusta, 1965 | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Píndaro de Carvalho Rodrigues (an haife shi a ranar 1 watan Yuni shekara ta 1892 ya mutu a ranar 30 watan Agusta shekarar 1965) ya kasance ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kasar Brazil kuma manajan. [1] Ya kuma kasance daga cikin tawagar kasar Brazil don gasar zakarun Kudancin kasar Amurka ta shekarar 1919. [2]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Pindaro Carvalho". worldfootball.net. Retrieved 18 June 2021.
- ↑ "South American Championship 1919". RSSSF. Retrieved 18 June 2021.
Samfuri:Brazil national football team managersSamfuri:Brazil squad 1919 South American ChampionshipSamfuri:Brazil Squad 1930 World Cup
