Jump to content

Pongo na Rentema

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Pongo na Rentema
rapids (en) Fassara
Bayanai
Bangare naMarañón River (en) Fassara
ƘasaPeru
Wuri a ina ko kusa da wace tekuMarañón River (en) Fassara
Wuri
Map
 5°31′04″S 78°33′09″W / 5.5179°S 78.5524°W / -5.5179; -78.5524
Ƴantacciyar ƙasaPeru
Department of Peru (en) FassaraAmazonas (mul) Fassara
Province of Peru (en) FassaraBagua Province (en) Fassara

Pongo na Rentema wani kogi ne a arewa maso yammacin Peru, mai nisan kilomita 14 daga birnin Bagua, a lardin da ake kira da wannan sunan a Sashen Amazonas . Kogin Marañón yana gudana ta wannan gorge (da gibin ruwa) kafin ya kai ga Amazon Basin. An dauke shi jan hankalin yawon bude ido.[1]

Mutanen Aguaruna suna ɗaukarsa wuri mai tsarki.