Prossy Akampurira
Prossy Akampurira Mbabazi ( an haife ta a ranar 8 ga watan Disamba 1987) 'yar siyasar ƙasar Uganda ce kuma mace 'yar majalissa.[1][2][3] A shekarar ta 2016, an zaɓe ta a matsayin wakiliyar mata a majalisar dokokin gundumar Rubanda, wacce aka sake zaɓen ta a karo na 2 a kan karagar mulki a babban zaɓen Uganda na shekarar ta 2021.[4] [5]
Ita mamba ce a jam'iyyar siyasa ta National Resistance Movement mai mulki. [6] [7] [8] [9] [10]
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Ta yi karatun firamare a shekarar 2000 a Rubaga Girls primary school, A shekarar 2004 Prossy ta kammala karatunta na Uganda (UCE) da karatun sakandare a St Mary's secondary school. [11] [12] Ta kammala a babban matakinta na gaba da ake kira Uganda Advanced Certification of Education (UACE) a shekarar 2007 a Hana Mixed Secondary School. A shekara ta 2013, ta kammala karatun digiri a jami'ar Makerere da digiri na farko a fannin ilimi a Kampala. [13]
Sauran ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]| Taken Aiki | Ƙungiya | Lokacin Aiki | |
|---|---|---|---|
| Dan majalisa | Majalisar Uganda | 2016 zuwa 2021 | 2021 - yau |
| Daraktan Kasuwanci | FREAM Investments Ltd | 2012-2016 | |
| Malami | Kajjansi Progressive SS | 2010-2012 |
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
- Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma na Uganda
- Yankin Rubanda
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.
- ↑ NRM's Prossy Mbabazi wins Rubanda MP women's seat, Kenneth Biryabarema is LC5 chairman (in Turanci), retrieved 2023-02-10
- ↑ "Akampurira Prossy Mbabazi - 2021 General Election - Visible Polls". visiblepolls.org (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "Akampurira Prossy Mbabazi - 2021 General Election - Visible Polls". visiblepolls.org (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "Prossy Akampurira Begumisa Mbabazi, Aspiring Woman MP 2021-2026, Rubanda". www.ugandadecides.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-15.
- ↑ "NRM's Tanga Odoi celebrating with the Woman Mp flag bearer winner Prossy Akampurira (Photo by Micheal Kwarikunda)". ChimpReports (in Turanci). 2016-07-20. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "NRM sweeps victory in new districts polls". New Vision (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "Rubanda woman MP asks locals to embrace government programs" (in Turanci). Archived from the original on 2023-02-10. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "131 MPs take Oath as two miss on Day-One swearing-in ceremony – Radio Sapientia". www.radiosapientia.com. Archived from the original on 2023-02-10. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "Rubanda woman MP asks locals to embrace government programs" (in Turanci). Archived from the original on 2023-02-10. Retrieved 2023-02-10.
- ↑ "131 MPs take Oath as two miss on Day-One swearing-in ceremony – Radio Sapientia". www.radiosapientia.com. Retrieved 2023-02-10.[permanent dead link]
- ↑ "Parliament of Uganda". www.parliament.go.ug. Retrieved 2021-03-15.