Raúl Asencio
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Raúl Asencio del Rosario | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa |
Telde (en) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Ispaniya | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.84 m | ||||||||||||||||||||||
| IMDb | nm15212563 | ||||||||||||||||||||||
Raúl Asencio del Rosario (an haife shi 13 ga Fabrairu 2003) kwararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Sipaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid.[1]
Rayuwa ta Farko
[gyara sashe | gyara masomin]Asencio ya shiga makarantar matasa ta Real Madrid ta La Liga yana da shekaru goma sha uku.
Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]Asencio yana taka leda a Real Madrid, inda ake daukarsa a matsayin daya daga cikin manyan masu tsaron baya.A ranar 9 ga Nuwamba 2024, ya fara buga wasansa na farko a La Liga don Real Madrid, wanda ya zo a madadinsa a nasara da ci 4-0 da Osasuna.A ranar 24 ga Nuwamba 2024, Asencio ya fara buga wasansa na farko a gasar La Liga a matsayin mafari ga Real Madrid, a cikin nasara da ci 3-0 da Leganés.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Real Madrid 3–0 Pachuca: Kylian Mbappé scores in intercontinentalscores in Intercontinental Cup final". BBC Sport. 18 December 2024. Retrieved 19 December 2024
