Rabaja
Appearance
Rabaja wannan kalmar na nuna yaɗuwar wani abu mai yawa.
Misali
[gyara sashe | gyara masomin]- Bishiyar nan tayi rabaja.Ma'ana anan wannan Bishiyar tayi rassa da yawa.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.