Jump to content

Rafali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Rafali wannan kalmar na nufin alƙalin wasa ƙwallon kafa ko kuma ɗuk wani wasa da yazamo baya yiyuwa sai da mai Alƙalanci a cikinsa,wannan mai Alƙalanci Shine ake kira da Rafali a turance kuma Shine ake kira da Referee.[1]

  1. Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.