Raja Muhammad Awais Khan
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Jhelum (en) |
| ƙasa | Pakistan |
| Harshen uwa | Urdu |
| Karatu | |
| Harsuna | Urdu |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| Jam'iyar siyasa |
Pakistan Muslim League (N) (en) |
Raja Muhammad Awais Khan ɗan siyasan Pakistan ne wanda ya kasance memba na Majalisar Lardi na Punjab, daga Mayun shekarar 2013 zuwa Mayu 2018.
Rayuwar farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a ranar 9 ga Maris ɗin shekara ta 1973 a Jhelum . [1]
Yana da digiri na farko na Arts wanda ya samu daga Jami'ar Punjab . [1]
Sana'ar siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓe shi a Majalisar Lardi na Punjab a matsayin dan takarar Pakistan Muslim League (Nawaz) daga mazaɓar PP-24 (Jhelum-I) a babban zaɓen Pakistan na shekarar 2013 .
A watan Disamban shekarar 2013, an naɗa shi a matsayin Sakataren Majalisar Zakka da Ushr.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 "Punjab Assembly". www.pap.gov.pk. Archived from the original on 14 June 2017. Retrieved 15 January 2018. Cite error: Invalid
<ref>tag; name "pap" defined multiple times with different content.