Raul Cortez
Appearance
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | São Paulo, 28 ga Augusta, 1932 |
| ƙasa | Brazil |
| Mazauni | São Paulo |
| Mutuwa | São Paulo, 18 ga Yuli, 2006 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon Daji na Pancreatic) |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Célia Helena (mul) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna |
Portuguese language Brazilian Portuguese (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm0181395 |
Raul Christiano Machado Cortez ( [ʁaˈuw koʁˈte (j) s]; an haife shi a ranar 28 ga watan Agustan shekarar 1932 ya mutu a ranar 18 ga watan Yulin shekarar ta 2006) ya kasance dan wasan kasar Brazil, talabijin, kuma dan wasan fim, darektan da furodusa. Cortez ya mutu daga ciwon daji a shekara ta 2006, yana da shekaru 73.ptptpt
Hotunan fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]
Haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Raul Cortez on IMDb
