Razak Atunwa
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Kwara, | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Razak Atunwa ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taba zama memba mai wakiltar mazabar Asa/Ilorin ta yamma a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 17 ga Oktoba 1969, ya fito daga jihar Kwara. An zabe shi a matsayin dan majalisar wakilai a zaben 2015 a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC).[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org. Retrieved 2025-01-08.
- ↑ www.premiumtimesng.com https://www.premiumtimesng.com/news/headlines/291705-exclusive-sarakis-anointed-candidate-for-kwara-governorship-razak-atunwa-skips-nysc-forges-certificate.html?tztc=1. Retrieved 2025-01-08.