Researcher
Appearance
CIYO/CUTA DA MAGANI Idan mutum ko wani halita mai Rarayu yana wani hali, wanda ba daidai da halin daya saba da shi ba kuma kuma wannan abun ya daure a haka to wannan hali ana kiran sa ciyo. Shi kuwa da ke cikin irin wannan hali sai mukira shi da wani suna, watau maras lafiya ko mai ciyo ko ma muce da shi mai cuta.