Resham Tipnis
![]() | |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Mumbai, 28 ga Augusta, 1973 (52 shekaru) |
| ƙasa | Indiya |
| Ƴan uwa | |
| Abokiyar zama |
Sanjeev Seth (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin |
| IMDb | nm0786021 |
Resham Tipnis 'yar wasan kwaikwayo ce ta Indiya da aka sani da aiki a talabijin da fina-finai na Hindi da Marathi. Ta fara aikinta ne tare da karamin rawar Anjali Sinha a fim din Shah Rukh Khan Baazigar a shekarata alif 1993. Anfi saninta da rawar da ta taka a cikin sitcoms Shrimaan Shrimati, Tu Main Main da Sahib Biwi Aur Boss.
Ta shiga a matsayin mai takara a kan Bigg Boss Marathi Season 1 a cikin shekarar 2018 kuma an kawar da ita mako guda kafin babban karshe.[1]
An kuma santa da rawar data taka a gidan talabijin na Sony Entertainment Television Punyashlok Ahilyabai a matsayin Maharani Dwarka Holkar bayan tsalle na shekaru 8 daga watan Yuli shekarata 2022 zuwa watan Oktoba shekarar 2023.
Rayuwa ta mutum
[gyara sashe | gyara masomin]Tipnis ta auri ɗan wasan kwaikwayo Sanjeev Seth a shekarar 1993 tana da shekaru 20, amma sun sake aure a shekara ta 2004. Suna da 'ya'ya biyu Manav da kuma Rishika . Har zuwa shekarar 2018, tana cikin dangantaka da Sandesh Kirtikar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Resham Tipnis - Divas in anarkalis". Archived from the original on 17 August 2011. Retrieved 17 November 2013.
