Reverend M.O Dada
| Rayuwa | |
|---|---|
| Sana'a | |
| Imani | |
| Addini |
Methodism (en) |
Reverend Moses Odutola Dada, OBE[1] An haife shi ne a Ago-Iwoye, Jihar Ogun, Wato kudu maso yammacin Najeriya. Shi ne shugaban Afirka na farko na Cocin Methodist (Bishop na Methodist na Afirka na farko), a Nijeriya ( Methodist Church of Nageria ), da a baya Reverend MO Dada ya yi aiki a Cocin Methodist, Olowogbowo, jihar Lagos.
Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]Yayi Makarantar Firamare a Methodist, Ibese an kafa ta a shekara ta 1922 ta marigayi Reverend MO Dada, a matsayin makarantar mishan ta cocin Methodist, Ibese. A cikin Maulidin Haihuwar Sarki na shekara ta 1951 an mai da shi Jami'i na Dokar Masarautar Burtaniya (Ƙungiyoyin Jama'a) ta Sarki George VI.
Hukunci
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantar Firamare ta Methodist, Ibese.
Moses Odutola Dada Dakunan kwanan dalibai wanda Sir Olaniwun Ajayi da Lady Adunola Ajayi Foundation suka bayar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Supplement to The London Gazette, 3084" (PDF). 7 June 1951. Archived from the original (PDF) on 14 June 2023. Retrieved 18 April 2021.