Ricardo Brown (mai dambe)
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Spanish Town (mul) |
| ƙasa | Jamaika |
| Sana'a | |
| Sana'a |
boxer (en) |
|
Mahalarcin
| |
| Tsayi | 202 cm |
Ricardo Brown (an haife shi 7 Fabrairu 1990) ɗan damben Jamaica . [1] Ya fafata a gasar babban nauyi na maza a gasar Olympics ta bazara ta 2020 . [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Ricardo Brown". Olympedia. Retrieved 5 August 2021.
- ↑ "Boxing: Men's Super Heavy (+91kg)" (PDF). Tokyo 2020. Archived from the original (PDF) on 8 August 2021. Retrieved 5 August 2021.