Richard Kwame Sefe
Appearance
|
| |||
7 ga Janairu, 2021 - | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 1972 (52/53 shekaru) | ||
| ƙasa | Ghana | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Kwame Nkrumah University of Science and Technology University of Cape Coast Anlo Senior High School (en) | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Addini | Kiristanci | ||
Richard Kwame Sefe (an haife shi 11 ga watan Oktoba shekara ta 1972) ɗan siyasan ne a Ghana ne kuma memba na jami'eyan National Democratic Congress . Shi ne dan majalisa mai wakiltar mazabar Anlo da ke yankin Volta a Ghana .
Zabe
[gyara sashe | gyara masomin]A babban zaben Ghana na 2020, ya tsaya takara a matsayin dan takarar jam'iyyar National Democratic Congress kuma ya samu rinjaye da kuri'u 32,920. [1] Ya maye gurbin Clement Kofi Humado wanda ya kasance dan majalisa daga Janairu 2005.
Tallafawa
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin Satumba 2021, Richard ya gabatar da wasu kayan koyarwa da koyo ga manyan makarantu a Anloga a yankin Volta na Ghana. [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Parliamentary Results for Anlo". www.ghanaweb.com. Retrieved 11 January 2021.
- ↑ Patrick, Augustine. "Anloga MP donates to basic schools". www.gna.org.gh (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-22. Retrieved 2022-05-22.