Rimaye (kauye)
Appearance

Kauyen rimaye kauye ne da take a karkashin karamar Hukumar kankia,wace take a Jihar katsina.mutanen rimaye hausawa ne wa'inda suke sana'ar noma Da kiwo.
Samuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]Garin rimaye yasamu me Daga Cikin yankunan garin kankia da aka fitar Wanda garine aka kafashi tun kafin kafuwar gwamnati a Jihar katsina,inda yakeda Tarihi tare da Yan siyasa masu mulkin yanzun kamar su honarable salisu Hamza rimaye da ssauransu.
Sana'arsu
[gyara sashe | gyara masomin]Mutanen rimaye Suna sana'ar kayan masarufi wasunsu Kuma manoma ne wasu Kuma sukanyi aikin kwadago na yau da kullum.
Yanayin gari
[gyara sashe | gyara masomin]Garin yanada yanayin sanyi ko na zafi da yaki kimanin 36C da Kuma fadin kasa na karamar Hukumar kankia da yakai 872 Km² [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20