Rita Orji (ƴar siyasa)
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Rita Orji 'yar siyasa ce a Najeriya. Ta kasance tsohuwar 'yar Majalisar Wakilai, wacce ta wakilci mazabar tarayya ta Ajeromi Ifelodun ta jihar Legas a lokacin da aka gudanar da taron Majalisar Dokoki ta 8.[1] [2] [3]