Jump to content

Robert Mensah Abbey

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Robert Mensah Abbey
Member of the 2nd Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

9 ga Yuni, 1965 - 24 ga Faburairu, 1966
Election: 1965 Ghanaian parliamentary election (en) Fassara
Member of the 1st Parliament of the 1st Republic of Ghana (en) Fassara

1956 - 1965
Election: 1956 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Member of the 2nd Parliament of the Gold Coast (en) Fassara

15 ga Yuni, 1954 - 17 ga Yuli, 1956
Election: 1954 Gold Coast legislative election (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaKogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya), 
Sana'a
Sana'aɗan siyasa da professional boxer (en) Fassara
Imani
AddiniKiristanci
Jam'iyar siyasaConvention People's Party (en) Fassara

Robert Mensah Abbey ɗan dambe ne kuma ɗan siyasa, ɗan ƙasar Ghana. Kafin siyasa, Abbey ƙwararren ɗan dambe ne kuma daga baya magatakarda ne wanda ya yi aiki a Accra.[1][2] Jam'iyyar Convention People's Party ce ta tsayar da Abbey don tsayawa takarar kujerar Yammacin Accra a zaɓen majalisar dokokin Gold Coast na shekarar 1956 a maimakon Thomas Hutton-Mills wanda aka naɗa mataimakin kwamishinan Gold Coast. [3] [2] Ya lashe kujerar kuma ya zama ɗan majalisa a Accra ta Yamma daga shekarun 1956 zuwa 1965. [4] [5] [6] [7] A shekarar 1965 ya zama ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Okaikwei. [8] Abbey shine mahaifin JLS Abbey tsohon ma'aikacin gwamnati kuma jakadan Ghana. [1]

  • Jerin 'yan majalisar da aka zaba a zaben majalisar dokokin Gold Coast na 1956
  • Jerin sunayen 'yan majalisar da aka zaba a zaben 'yan majalisar dokokin Ghana na 1965
  1. 1 2 "West Africa, Issues 3826–3843". West Africa Publishing Company Limited. 1991. p. 91.
  2. 1 2 "Gold Coast Gazette, Part 1". Government Print Office. 1956. p. 812.
  3. ↑ "Debates, Issue 2". Gold Coast Legislative Assembly. 1954. p. 3.
  4. ↑ "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1961. p. 12.
  5. ↑ "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1962. p. 12.
  6. ↑ "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1963. p. 19.
  7. ↑ "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1964. p. 26.
  8. ↑ "Ghana Year Book". Graphic Corporation. 1966. p. 21.