Rochas Okorocha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Rochas Okorocha
Owelle Rochas Okorocha.jpeg
Governor of Imo State Translate

Rayuwa
Haihuwa Ideato ta Kudu, 22 Satumba 1962 (56 shekaru)
ƙasa Nijeriya
Karatu
Makaranta University of Jos Translate
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Grand Alliance Translate

Owelle Rochas Anayo Okorocha (an haife shi a 22 September 1962) Dan kasuwa, mai taimako kuma dan'siyasan Nijeriya ne, Gwamnan Jihar Imo, yayi nasara a zaben Gwamnonin na 6 May 2011, kuma aka sake zabensa a karo na biyu a April 11, 2015. Shine yaSamar da gidauniyar Rochas Foundation, wadda take taimakawa marayu da nakasassu da kuma wasu makarantu na musamman a duk fadin Nijeriya dake ba wa marasa karfi tallafin karatu. Yafara neman takara ne a karkashin jamiyar All Progressives Grand Alliance (APGA) platform[1] Sannan kuma ya dawo All Progressives Congress (APC) a neman sa nabiyu. A dukkanin su, Rochas ya doke, gwamna maici Ikedi Ohakim da kuma mataimakin kakakin majalisar wakilai wato, Hon. Emeka Ihedioha a nasarar sa nabiyu.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web |url = http://www.thenationonlineng.net/2011/index.php/news-update/5352-obi-hails-okorocha%E2%80%99s-election.html |title = Obi hails Okorocha’s election |author = Adimike George,Onitsha |date = 2011-05-07 |work = The Nation |accessdate = 2011-05-08 |deadurl = yes |archiveurl = https://web.archive.org/web/20110510132610/http://www.thenationonlineng.net/2011/index.php/news-update/5352-obi-hails-okorocha%E2%80%99s-election.html |archivedate = 10 May 2011 |df = dmy-all