Rodney Ebikebina Ambaiowei
Appearance
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1973 (51/52 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Rodney Ebikebina Ambiowei (an haife shi ranar 22 ga watan Mayu 1973) ɗan siyasan Najeriya ne. A yanzu haka ya zama ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar Ijaw ta kudu ta jihar Bayelsa a majalisar dokokin Najeriya ta 10. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Reporter, Our (2024-01-10). "Rep Ambaiowei reiterates commitment to legislation for constituency development". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.
- ↑ Abuchi, Joe (2024-03-26). "Bayelsa lawmaker condemns the murder of 16 military personnel at Okuama". THE AUTHORITY NEWS (in Turanci). Retrieved 2024-12-24.