Rodrigues Mingas
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Angola, |
| ƙasa | Angola |
| Karatu | |
| Harsuna | Portuguese language |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
| Aikin soja | |
| Ya faɗaci | Yakin Cabinda |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | Front for the Liberation of the Enclave of Cabinda |
Rodrigo Rodrigues Mingas [1] [2] [3] [4] [5] shi ne shugaban Front-Military Position (FLEC/PM, Portuguese Frente para a Libertação do Enclave de Cabinda),[6] ƙungiyar gwagwarmayar neman ƴancin kai tun a shekarar 1975 don samun 'yancin kai na Cabinda, ɗaya daga cikin larduna 14 na Angola waɗanda ke da arzikin mai.[7][8]
An yi imanin Mingas yana zaune a gudun hijira a Faransa.[9]
Harin bas ɗin kungiyar kwallon kafa ta Togo
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar 8 ga watan Janairun 2010, yayin da sojojin Angola ke rakiyar su ta yankin Cabinda da ake takaddama a kai, wasu 'yan bindiga na kungiyar FLEC/PM sun kai wa motar bas ɗin tawagar 'yan wasan kwallon kafa ta Togo hari a lokacin da suke tafiya gasar cin kofin ƙasashen Afirka ta shekarar 2010.[10] Rikicin da ya biyo baya ya yi sanadiyar mutuwar mataimakin kocin, kakakin kungiyar da direban bas, tare da jikkata wasu da dama. Mingas ya bayyana "ta'aziyya", yana mai cewa an kai wa tawagar hari ne bisa kuskure.[11]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Yakin basasar Angola
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Tiago Carrasco; João Henriques; João Fontes (2010-08-12). "As feridas de Cabinda". Ludopédio.CS1 maint: multiple names: authors list (link)
- ↑ "L'opposition togolaise à la croisée des chemins". République Togolaise. 2010-03-24.
- ↑ "La Coupe d'Afrique des Nations s'ouvre dans le sang togolais". parismatch.com. 2010-01-11.
- ↑ "Murder on the road to Cabinda poses no threat to Luanda's control". African Energy. 2010-01-22.
- ↑ "Togo foi impedido de regressar à CAN". Diário de Notícias. 2010-01-12. Archived from the original on 2024-01-13. Retrieved 2025-05-30.
- ↑ Jamey Keaten. "AP Interview: More violence could hit African Cup". Newsobserver. Retrieved 2010-01-13. [dead link]
- ↑ Perrine Mouterde (2010-01-12). "Cabinda rebels in Angola carry on the struggle for independence". France 24. Archived from the original on 2010-01-14. Retrieved 2010-01-13.
- ↑ Sturcke, James; Myers, Paul; Smith, David (2010-01-11). "Togo footballers were attacked by mistake, Angolan rebels say". The Guardian. Retrieved 2010-01-11.
- ↑ "Arrests near ambush site". The New Zealand Herald. 2022-08-11. Retrieved 2022-08-11.
- ↑ Sturcke, James; Myers, Paul; Smith, David (2010-01-11). "Togo footballers were attacked by mistake, Angolan rebels say". The Guardian. Retrieved 2010-01-11.
- ↑ Sturcke, James; Myers, Paul; Smith, David (2010-01-11). "Togo footballers were attacked by mistake, Angolan rebels say". The Guardian. Retrieved 2010-01-11.