Jump to content

Rogério Pinheiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rogério Pinheiro
Rayuwa
HaihuwaAngra dos Reis (mul) Fassara, 21 ga Afirilu, 1972 (54 shekaru)
ƙasaBrazil
Karatu
HarsunaPortuguese language
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Botafogo F.R. (en) Fassara1991-1994282
  São Paulo FC (en) Fassara1995-1995120
  Clube Atlético Mineiro (en) Fassara1996-1996232
  Fluminense F.C. (en) Fassara1996-199600
  São Paulo FC (en) Fassara1997-2001534
  Associação Portuguesa de Desportos (en) Fassara2002-200200
CR Vasco da Gama (en) Fassara2002-2003130
FC Pohang Steelers (en) Fassara2003-2005745
Gyeongnam FC (en) Fassara2006-2008663
Figueirense Futebol Clube (en) Fassara2009-2009
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Nauyi77 kg
Tsayi184 cm

Rogerio Pinheiro dos Santos, wanda aka fi sani da Rogério Pinheiro a K-League, (an haife shi: 21 ga watan Afrilu, shekarar ta 1972) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na kasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida.

Ya fara wasan kwallon kafa na Koriya a shekara ta 2003. A shekara ta 2003, Pohang Steelers ta kawo shi K-League . Kuma a shekara ta 2006, ya koma kungiyar Gyeongnam FC.

A baya ya buga wa Botafogo FR, São Paulo FC, Fluminense FC, Atletico Mineiro, kungiyar Portuguese da CR Vasco da Gama wasa a cikin gida.

Haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Rogério Pinheiro- K League stats akleague.com (a cikin Koriya)