Rosa María Britton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rosa María Britton
Rayuwa
Haihuwa Chimán (en) Fassara, 28 ga Yuli, 1936
ƙasa Panama
Mutuwa Panama (birni), 16 ga Yuli, 2019
Karatu
Makaranta Complutense University of Madrid (en) Fassara
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a physician writer (en) Fassara

Rosa María Britton (28 ga Yuli, 1936 – 16 ga Yuli, 2019) Ta kasance likita da marubuciya ƴar ƙasar Panama . An haifeta a Birnin Panama. Mafi sanannun litattafan nata sune: El ataúd de uso (1983), El señor de las lluvias y el viento (1984), No pertenezco a este siglo (1991), Laberintos de orgullo (2002) da Suspiros de fantasmas (2005).

Britton ta mutu a ranar 16 ga Yuli, 2019 a Panama City tana da shekara 82. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Muere Rosa María Britton (in Spanish)