Rose Obinga
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Uganda, | ||
| ƙasa | Uganda | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
National Resistance Movement (en) | ||
Rose Obinga 'yar siyasa ce a ƙasar Uganda, kuma 'yar majalisar dokoki.[1] An zaɓe ta a matsayin mace 'yar majalisa don wakiltar gundumar Terego a lokacin babban zaɓen Uganda na shekarar 2021. [1]
Ita memba ce a jam'iyyar National Resistance Movement mai mulki.[2][1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin 'yan Majalisar Dokokin Uganda, na 11.
- Gundumar Torego.
- Ƙungiyar Juyin Juya Halin Ƙasa
- Majalisar Uganda.
- 'Yar Majalisa.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 3 "Two Terego MP candidates disqualified". Daily Monitor (in Turanci). 3 December 2020. Retrieved 2021-03-13.
- ↑ "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-13.