Jump to content

Rudolf Hendel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rudolf Hendel
Rayuwa
Haihuwa Rodewisch (en) Fassara, 21 Satumba 1947
ƙasa Jamus
German Democratic Republic (en) Fassara
Mutuwa 17 ga Yuli, 2023
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Tsayi 176 cm

Rudolf Hendel (21 ga Satumba 1947 - 17 ga Yulin 2023) ya kasance dan wasan judoka na Jamus. Ya yi gasa a wasan tsakiya na maza a gasar Olympics ta 1972.[1]

Hendel ya mutu a Frankfurt an der Oder a ranar 17 ga Yuli 2023, yana da shekaru 75.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Rudolf Hendel Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 9 May 2018.