Rugujewa a Makka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentRugujewa a Makka
Mataaf expansion 2014.jpg
Map
 21°25′21″N 39°49′34″E / 21.4225°N 39.8262°E / 21.4225; 39.8262
Iri masifa
structural failure (en) Fassara
Kwanan watan kalanda 11 Satumba 2015
Wuri Masjid al-Haram, Makkah
Ƙasa Saudi Arebiya
Adadin waɗanda suka rasu 111 (a data de 13 Satumba 2015)
Adadin waɗanda suka samu raunuka 394
Masjid al-Haram, hoton a cikin Mayu 2006.

A 11 Satumba 2015, wani gini ya ruguza kan mutane a Masjid al-Haram a Makka, Saudi Arabia . Aƙalla mutane 118 suka mutu sannan wasu 394 suka jikkata. Waɗanda lamarin ya rutsa da su galibi ‘yan ƙasashen waje ne, daga cikin waɗanda suka jikkata da waɗanda suka mutu sun haɗa da ƴann ƙasashen Indonesia, Turkey, Iran, Egypt, Algeria, Bangladesh, Pakistan, India, Malaysia, Afghanistan, Morocco, Iraq, Najeriya da kuma Ingila .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]