Rum

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgRum
Roma (it)
Flag of Rome (en) Coat of arms of Rome (en)
Flag of Rome (en) Fassara Coat of arms of Rome (en) Fassara
Roma dall'aereo.JPG

Inkiya la città eterna, Вечный город, Wieczne Miasto da Věčné město
Wuri
LocationRoma.jpg
 41°53′35″N 12°28′58″E / 41.8931°N 12.4828°E / 41.8931; 12.4828
Ƴantacciyar ƙasaItaliya
Region of Italy (en) FassaraLazio
Metropolitan city of Italy (en) FassaraMetropolitan City of Rome (en) Fassara
Comune of Italy (en) FassaraRoma Capitale (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 2,872,800 (2018)
• Yawan mutane 2,231.54 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Italiyanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 1,287.36 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tiber (en) Fassara, Aniene (en) Fassara da Tyrrhenian Sea (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 21 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Romulus (en) Fassara da Remus (en) Fassara
Ƙirƙira 21 ga Afirilu, 753 "BCE"
Muhimman sha'ani
Ranakun huta
Patron saint (en) Fassara 1 Bitrus da Paul the Apostle (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Rome City Council (en) Fassara
• Shugaban birnin Roma Virginia Raggi (en) Fassara (20 ga Yuni, 2016)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 00118–00199
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 06
ISTAT ID 058091
Italian cadastre code (municipality) (en) Fassara H501
Wasu abun

Yanar gizo comune.roma.it
Facebook: RomaCapitaleOfficialPage Twitter: roma Edit the value on Wikidata
Roma.

Roma (ko Rum) Birni ne, da ke a yankin Latium, a kasar Italiya. Shi ne babban Birnin Kasar Italiya kuma babban birnin yankin Latium. Bisa ga Kidayar jama'a a shekarar 2010, jimilar mutane 2,877,215 (miliyan biyu da dubu dari takwas da saba'in da bakwai da dari biyu da sha biyar). An gina Birnin Roma a karni na bakwai (7) kafin haifuwan annabi Issa, kasar Roma ta kasance babbar daula ce tun kafin zuwan musulunci Roma itace kasa wadda Allah (S.W.A) Ya amabata a cikin Al-kur ani mai girma, Roma ta kasance kasa ce da take cikin italiya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.