Jump to content

Rutendo Makore

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rutendo Makore
Rayuwa
Haihuwa Zimbabwe, 30 Satumba 1992 (33 shekaru)
ƙasa Zimbabwe
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sporting de Huelva (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Rutendo Makore (an haife ta a ranar 30 ga watan Satumba shekarar alif 1992) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Zimbabwe wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Zimbabwe.[1]

Ta wakilci ƙasarta a gasar Olympics ta farko a gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2016.[2]

A wasan Olympic da Jamus Makore ce ta zura wata kwallo da ta baiwa mai tsaron gidansu Almuth Schult mamaki. Kwallon da aka buga amma Kudakwashe Basopo ta zura kwallo a ragar Zimbabwe inda aka tashi 6-1.[3]

Kwallayen ƙasa da ƙasa

[gyara sashe | gyara masomin]
No. Date Venue Opponent Score Result Competition
1. 13 September 2017 Barbourfields Stadium, Bulawayo, Zimbabwe Samfuri:Country data MAD 1–0 4–0 2017 COSAFA Women's Championship
2. 2–0
3. 3–0
4. 4–0
5. 15 September 2017 Samfuri:Country data ZAM 1–1 1–1
6. 17 September 2017 Luveve Stadium, Bulawayo, Zimbabwe  Malawi 1–0 3–3
7. 2–0
8. 3–1
9. 21 September 2017 Barbourfields Stadium, Bulawayo, Zimbabwe  Kenya 1–0 4–0
10. 24 September 2017  Afirka ta Kudu 1–1 1–2
11. 17 September 2018 Wolfson Stadium, KwaZakele, South Africa  Uganda 1–2 1–2 2018 COSAFA Women's Championship
  1. Rutendo Makore Archived 6 ga Augusta, 2016 at the Wayback Machine. rio2016.com
  2. Rutendo MakoreFIFA competition record
  3. Behringer, Germany cruise past Zimbabwe in women’s soccer opener, Nicholas Mendola, 3 August 2016, NBC sports, Retrieved 5 August 2016