Jump to content

Ruth Kadiri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ruth Kadiri
Rayuwa
Haihuwa Edo, 24 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Yaba College of Technology : business administration (en) Fassara
Jami'ar Lagos : social communication (en) Fassara
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi, marubin wasannin kwaykwayo, mai tsara fim da darakta
Kyaututtuka
Ayyanawa daga
IMDb nm4184892
Ruth Kadiri

Rut Kadiri (an haife ta a ranar 24 ga watan Maris shekara ta alif ɗari tara da tamanin da takwas 1988A.c) yar wasan kwaikwayo ce a Nijeriya, screenwriter da kuma fim.[1]

An haifi Ruth Kadiri a garin Benin, jihar Edo, a Najeriya. Ta yi karatun sadarwa a jami'ar Legas da kuma harkokin kasuwanci a kwalejin Fasaha ta Yaba.[2]

Ruth Kadiri

Jarumar ta boye alakar ta har zuwa watan Disambar shekara ta, 2017, lokacin da ta sanar da cewa an mata baiko a shafinta na sada zumunta.[3] A ranar 26 ga watan Agusta shekara ta, 2020, ta kuma yi bikin zagayowar ranar haihuwar diyarta.[4]

Kadiri ta fara fotowa acikin fina-fian Nollywood a fim din Boys Cot [5] sannan kuma tun daga lokacin tana da fina-finai sama da hamsin. A matsayinta na marubuciyar fim, ta rubuta kuma ta taimaka wajen rubuta fina-finai da dama da suka hada da Matters arising, Heart of a fighter, Ladies Men, Sincerity, First Class or over the edge. Ruth kuma ta shirya fina-finai kamar su Matters Arising,[6] Over the Edge,[7] Somebody lied[8] da kuma Memory Lane, wanda ke jawo hankali akan ƙarya da yaudara.

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
  • A cikin Makamanku (2017)
  • Bakar Amarya (2017)
  • Mun Yaudara ( ari (2017)
  • WET ta Ruth Kadiri (2018)
  • Tafiya ta Ruth Kadiri (2018)
  • Masoyan Black Black (2018)
  • Soyayya Mai Kyau (2019)
  • Matar Bebe (2020)
  • Ya Yi Tsohuwa don Loveauna (2020)
  • Hawaye na Seedan da Aka ƙi (2020)

Kyauta da gabatarwa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Taron Mataki Sakamakon Manazarta
2015 Kyautar Nishadi ta Najeriya style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa ta lashe gasan [9]
Kyaututtukan Kwalejin Icons Academy style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba [10]
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba [11]
style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba
2018 Gwarzon Jama'ar Garin Mutane style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa Ta lashe gasan [12]
Gwarzon Jama'ar Garin Mutane style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba
2019 Kyaututtukan Finafinai na Ghana style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba [13]
Kyaututtukan Finafinai na Ghana style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="no table-no2"|Ayyanawa An zabeta amma bata ci ba
  • Jerin furodusoshin fim na Najeriya
  1. "Ruth Kadiri and Majid Michel's Matters Arising". Nigerian Voice. Retrieved 1 November 2021.
  2. Ruth Kadiri, Naij
  3. "Ruth Kadiri reportedly welcomes 1st child". Pulse Nigeria. 22 August 2019. Retrieved 5 October 2020.
  4. Ruth Kadiri releases new photos of her daughter to mark her first birthday". Pulse Nigeria. 26 August 2020. Retrieved 5 October 2020.
  5. Nollywood Star Birthday: Ruth Kadiri Archived 2020-10-08 at the Wayback Machine, IrokoTV, Retrieved 14 October 2016
  6. "Ruth Kadiri and Majid Michel's Matters Arising". Nigerian Voice. Retrieved 22 December 2017.
  7. "Bodunrin, Sola (30 November 2015). "Check Out How Ruth Kadiri Destroyed Her Perfect Relationship Over The Edge". Naija.ng - Nigeria news. Retrieved 22 December2017.
  8. Pulse. ""Somebody Lied": Ruth Kadiri, Alex Ekubo, others in new movie". pulse.ng. Retrieved 22 December 2017.
  9. Ruth Kadiri wins Actress of the Year at NEA AWARDS 2015 - Nigeria Movie Network". www.nigeriamovienetwork.com. Retrieved 22 June 2016.
  10. Ruth Kadiri others, nominated for GIAMA Awards 2010 - Entertainment News | Viasat1.com.gh". www.viasat1.com.gh. Retrieved 22 June 2016.
  11. goldenicons (3 September 2015). "NOMINATIONS ANNOUNCED FOR 2015 GOLDEN ICONS ACADEMY MOVIE AWARDS (GIAMA)". Golden Icons. Retrieved 5 October 2020.
  12. Omotola Jalade Ekeinde, Charles Inojie and Ruth Kadiri win at movie awards ceremony". Pulse Nigeria. 17 September 2018. Retrieved 5 October 2020.
  13. "Nominees Released for 2019 Ghana Movie Awards - Full List". GhanaCelebrities.Com (in Turanci). 2019-12-09. Retrieved 2020-10-05.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ruth Kadiri on Instagram