Ruvimbo Mutyavaviri
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 8 Disamba 1986 (39 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Ruvimbo Brenda Mutyavaviri (an haife ta a ranar 8 ga watan Disamba 1986) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Zimbabwe wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasamai tsaron gida. Ta kasance memba a kungiyar mata ta ƙasar Zimbabwe.
Ayyukan ƙasa da ƙasa
[gyara sashe | gyara masomin]Mutyavaviri ta buga wa Zimbabwe wasa a babban mataki a gasar cin kofin Afirka ta mata na shekarar 2016. [1]