RwandAir
Appearance
| WB - RWD | |
|
| |
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Ruwanda |
| Aiki | |
| Mamba na | African Airlines Association |
| Mulki | |
| Hedkwata | Kigali |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2002 |
|
| |


RwandAir kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Kigali, a ƙasar Rwanda. An kafa kamfanin a shekarar 2002. Yana da jiragen sama sha biyu, daga kamfanonin Airbus, Boeing, Bombardier da De Havilland.

