Jump to content

Ryan Esson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ryan Esson
Rayuwa
Haihuwa Aberdeen (mul) Fassara, 19 ga Maris, 1980 (45 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Aberdeen F.C1997-2006890
  Scotland national under-21 football team (en) Fassara1999-200170
Rotherham United F.C. (en) Fassara2002-200200
Shrewsbury Town F.C. (en) Fassara2006-200860
Inverness Caledonian Thistle F.C. (en) Fassara2008-
Hereford United F.C. (en) Fassara2008-200810
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 185 cm

Ryan John Esson (an haife shi ranar 19 ga watan Maris, 1980) tsohon Mai tsaron gida kwallon kafa ne na Scotland wanda shine babban kocin Kungiyar Highland league ta Strathspey Thistle . [1] Esson ya fara aikinsa a shekara ta 2000, a Gasar Firimiya ta Scotland, a matsayin mai tsaron gida na Aberdeen.Ya kuma buga wa Shrewsbury Town da Hereford United wasa.

  1. "Former Caley Thistle goalkeeping coach new boss at Highland League club". The Inverness Courier. 15 August 2024.