Jump to content

Rym Ghezali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rym Ghezali
Rayuwa
Haihuwa Aljir, 29 ga Yuni, 1982
ƙasa Aljeriya
Harshen uwa Larabci
Mutuwa Faris, 17 ga Maris, 2021
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Sankara)
Ƴan uwa
Ahali Selma Ghezali (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm10171219

Rym Ghezali (29 Yuni 1982 - 17 Maris 2021) (Larabci: ريم غزالي‎) ƴar wasan kwaikwayo ce kuma mawaƙiya ƴar Algeria. An san ta daga cikin wasu El Wa3ra.[1][2]

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ghezali ta halarci Star Academy 3 a 2005.[3] Ta ƙirƙira kuma ta samar da El Wa3ra a cikin 2017, sannan ta yi aiki a Boqron a 2018. [3]

Ta mutu a Paris, Faransa, a ranar 17 ga Maris 2021, tana da shekaru 38, tana fama da ciwon daji tun 2019.[4]

  1. "بالفيديو.. رحيل غزالة الجزائر بعد صراع مع المرض.. تعرضت للتهديد بسبب الغيرة". أمد للإعلام. March 17, 2021. Archived from the original on November 5, 2021. Retrieved November 23, 2021.
  2. "وفاة الفنانة الجزائرية ريم غزالي.. وشقيقتها تنعاها في فيديو مؤثر | الحرة". www.alhurra.com.
  3. 3.0 3.1 "ريم غزالي إشتهرت بـ "ستار أكاديمي" وتعرضت للتهديد.. والسرطان أنهى حياتها". elfann.com (in Arabic). 17 March 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  4. BREAKING: Rym Ghezali Dies After a Long Battle With Cancer.. Her Sister Selma Breaks in Tears Announcing the Sad News (Video)