Sa'adu Zungur

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sa'adu Zungur
Rayuwa
Haihuwa 1915
ƙasa Najeriya
Mutuwa 1958
Sana'a
Sana'a maiwaƙe

Sa'adu Zungur (an haife shi a shekara ta 1915 - ya mutu a shekara ta 1958) shi ne mutumin da ya fara kafa jam'iyyar siyasa a Arewacin Najeriya. Shi ma mawaƙi ne muma Bahaushe Mahaifinsa shine limamin Bauchi. Yayi makarantar firamare elemantery school garin Bauchi danna ya tafi higher college ta garin Katsina bayan ya kammala yatafi yaba technical college(1934). Sannan bayan yabar lagas yakoyar a jihar Kano a (1940) sannan ya dawo Zaria inda yazama shugaba a makarantar magunguna a(1941) haka dai ya ƙirƙirar kungiyar hadin kan al'umma da abota a garin Zaria inda alaqarshi da marigayi Malam Aminu Kano takara bunkasa[1].

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tarihin Malam sa'adu Zungur tare da Farfesa Dan Datti AbdulQadir, RFI Hausa, 22 Oktoba 2016.