Safiyyah bint Abi al-As
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Makkah, |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | Abu al-'As ibn Umayya |
| Abokiyar zama | Abu Sufyan ibn Harb |
| Yara |
view
|
| Ahali |
Al-Hakam ibn Abi al-As, Q12293456 |
| Sana'a | |
Ṣafiyyah bint Abī al-ʿĀṣ' (Arabic) 'yar Abu al-As ibn Umayya ce.
Ta kasance matar Abu Sufyan ibn Harb (ɗan uwanta). Tana da 'ya'ya mata guda biyu a cikinsu a kwai: Ramlah, wanda daga baya ta karɓi addinin musulunci ta auri Annabi Muhammad S.W.A da Umayna . [1]
Dubi kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Saffiyah (sunan)
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ibn Saad, Tabaqat vol. 8. Translated by Bewley, A. (1995). The Women of Madina, p. 169. London: Ta-Ha Publishers.