Sahabban Annabi
(an turo daga Sahabbai)
![]() | |
---|---|
social group (en) ![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Bangare na | Salaf |
Addini | Musulunci |
Ta biyo baya | Tabi'un |
Sahaban Annabi sune mutanen da suka hadu da Annabi Muhammad suka gasgaata shi kuma sukayi imani da shi. daga cikin su akwai Maza da Mata, namiji ana kiranshi da Sahabi, mace kuma ana kiranta da Sahabiya