Sakaria Nashandi
Appearance
| |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 8 ga Yuli, 1949 (76 shekaru) | ||
| ƙasa | Namibiya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | SWAPO | ||
Sakaria Zaa Nashandi (an haife shi a ranar 8 ga watan Yuli 1949 a Onayena) ɗan siyasan Namibia ne, ɗan kasuwa kuma ɗan fursunan siyasa na Tsibirin Robben. [1] Shahararren Jarumin Namibiya ne na ƙasa saboda gudunmawar da ya bayar wajen samun ‘yancin kai na ƙasar Namibiya. [2]
Nashandi ya halarci makaranta a Onayena kuma ya kasance mai himma a cikin Ovamboland People's Congress, magajin SWAPO.[3]
Ya mallaki ƙananan sana'o'i da dama a cikin Onayena da kewaye. Nashandi ya auri Kauna Nashandi, tsohuwar magajiyar garin Ondangwa, wacce ta mutu a Windhoek a 2013.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sackaria Nashandi: Ex-Roben Island Prisoner (1949 …)". New Era Newspaper Namibia. 2013-09-13. Archived from the original on 29 September 2013. Retrieved 2017-09-08.
- ↑ "Geingob honors 11 Namibian freedom fighters (The Namibia Press Agency)". www.namibianewsdigest.com (in Turanci). Retrieved 2017-09-08.[permanent dead link]
- ↑ "Ex-Ondangwa mayor Nashandi dies". Namibian Sun. Archived from the original on 2017-09-08. Retrieved 2017-09-08.
- ↑ "Ex-Ondangwa mayor Nashandi dies". Namibian Sun. Archived from the original on 2017-09-08. Retrieved 2017-09-08.