Salaf

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Salaf (larabci|سلف, "magabata" ko "wadanda suka kasance kafin mu"), kuma kalmar ake nufi da "al-salaf al-ṣāliḥ" (larabci|السلف الصالح, "magabata shiryayyu") kuma sune wadanda suka kasance a karnoni uku na farkon Musulunci, wanda Manzon Allah yayi nuni dasuTemplate:Citation needed, kuma sune kadai Mutanen da duniyar Musulmai ta yarda dasu amatsayin magabata na kwarai, duk wani malami da yazo bayansu to ba'a kiransa da wannan ma'anar na As-Salaf-alSalihin,[1] wadannan karnoni uku sune, karnin [Manzon Allah|Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata agareshi]] da Sahabbansa, da wadanda sukazo bayansu (wato Tabi'ai), da suma wadanda suka biyosu (wato Tabi'ut Tabi‘in).[2]

Dukkanin kalmomin Salaf, Saleef da Salafah duk suna danganta al'ummar Mutanen da suka gabace mu ne.[3]

Karni Nabiyu[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan karnin su akekira da Tabi'ai, wato wadanda suka biyo bayan Sahabbai. Wadannan ne manyan malamai da sune Tabi'ai, kuma aka sansu:

Karni Na'uku[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan karnin sune akekira da Tabi‘ al-Tabi‘in wato sune suka biyo bayan Tabi'ai, kuma daga Kansu ne duk wani dangaci na magabata shiryayyu yakare ga duk wani malami ko mutum, domin fadin Manzon Allah dayake cewa, "Mafi alherin al'umma sune, al'umma na, da al'umma da suka biyo bayansu, da al'umman da suka biyi bayan su".

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Lacey, Robert (2009). Inside the Kingdom, Kings, Clerics, Modernists, Terrorists, and the Struggle for Saudi Arabia. New York: Viking. p. 9. 
  2. AbdurRahman.org (2014-09-29). "The Meaning of the Word “Salaf” – Abu ‘Abdis-Salaam Hasan bin Qaasim ar-Raymee". AbdurRahman.Org (in English).  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  3. AbdurRahman.org (2014-09-29). "The Meaning of the Word “Salaf” – Abu ‘Abdis-Salaam Hasan bin Qaasim ar-Raymee". AbdurRahman.Org (in English).  Unknown parameter |access-date= ignored (help)
  4. Al bidaya wan Nahaya, Ibn Kathir