Jump to content

Salama Hegazi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salama Hegazi
Rayuwa
Haihuwa Ras el-Tin (en) Fassara, 1852
ƙasa Khedivate of Egypt (en) Fassara
Sultanate of Egypt (en) Fassara
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa 4 Oktoba 1917
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mawaƙi da mai rubuta kiɗa
Kayan kida murya
Salama Hegazi
Kabarin Sheikh Salama Hegazi a Alkahira

Salama Ibrahim Hegazi (1852 - 4 ga Oktoba, 1917) mawaƙi ne na Masar.[1][2] Ya kasance majagaba na gidan wasan kwaikwayo na kiɗa a Misira a wajejen kashi na biyu na ƙarni na 19.

An san shi da sunan El Sheikh Salama. A shekara ta 1852 a Iskandariya, ya karanta Alkur'ani, kuma yana da haddar Alqur'anin Mai girma.

Yawancin shahararrun mawaƙa a Misira, kamar su Munira Mahdia da Mohamed Abdel Wahab, sun raira waƙarsa. Ya karfafa Sayed Darwish, wanda ya dauke shi abun koyi.

Iskandar Farah da Salama sun kafa kamfanin wasan kwaikwayo a shekarar 1891.

A shekara ta 1914, tare da George Abiad, ya taimaka wajen kafa sabuwar ƙungiya kuma sun yi aiki tare har zuwa mutuwarsa, duk da cewa ya gurgunta a ƙarshen kwanakinsa ya ci gaba da bayyana a kan tarbar aikin.

Sanannun ayyuka

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Tare da Iskandar Farah:
    • African
    • Talimak
    • Ataiwaq
    • King of the reservoirs.
  • Solo:
  • Tare da George Abiad:
  1. Correspondance d'Orient (in Faransanci). 1917. p. 279.
  2. Awad, Mohamed; Hamouda, Sahar (2005). The Zoghebs: An Alexandrian Saga (in Turanci). Bibliotheca Alexandrina. pp. XLI. ISBN 978-977-6163-20-1.

Hanyoyin hadi na Waje

[gyara sashe | gyara masomin]