Salma Khalil Alio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salma Khalil Alio
Rayuwa
Haihuwa Cadi, 22 ga Janairu, 1982 (42 shekaru)
ƙasa Cadi
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a mai zanen hoto, maiwaƙe, painter (en) Fassara, mai daukar hoto da marubuci

Salma Khalil Alio (An haife ta ranar 22 ga watan Janairun shekarar ta alif 1982) mawallafiya ce, marubuciyar waƙoƙin zube, mai ɗaukar hoto da kuma zane-zane 'yar asalin ƙasar Chadi.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Alio a ranar 22 ga watan Janairu na shekarar1982 a N'Djamena. A lokacin da take da shekaru biyu an tilasta musu guduwa daga Chadi bisa matsin lambar da gwamnatin Hissène Habré ta tsananta wa mahaifinta, Khalil Aliobwanda ya kasance tsohon shugaban ƙungiyar fafutukar kwatar 'Yanci ta Chadi. A sakamakon haka kuma, Alio ya girma a Marburg, Jamus, yayin da mahaifinta yayi karatun digirin digirgir. Daga nan ita da dangin nata suka koma Maiduguri, a Najeriya, inda ta ci jarabawarta ta Alliance Française a shekarar 1999. A lokacin karatun ta na sakandare, Alio ta kamu da tsananin sha'awar zane-zane kuma ta yi karatu tare da Gérard Leclaire. A shekarar 1999 ta dawo Chadi a karon farko kuma ta fara karatun kimiyya a Farcha. mawaƙiya Mounira Mitchala 'yar uwarta ce.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Rubutun kirkira[gyara sashe | gyara masomin]

Waka[gyara sashe | gyara masomin]

Gajerun labarai[gyara sashe | gyara masomin]

Lambobin yabo[gyara sashe | gyara masomin]

A shekarar 2016, alkalan gasar adabi na Joseph Brahim Seid suka bata wata kyauta ta musamman.

Zane zane[gyara sashe | gyara masomin]

Daukar hoto[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]