Salome Makamba
Appearance
29 Oktoba 2015 - Election: Babban zabe na 2015 | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | 18 ga Faburairu, 1987 (39 shekaru) | ||
| ƙasa | Tanzaniya | ||
| Harshen uwa | Harshen Swahili | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci Harshen Swahili | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
Salome Wycliffe Makamba (an haife ta a ranar 18 ga watan Fabrairu, 1987) 'yar siyasa ce ta ƙasar Tanzaniya kuma mamba ce a jam'iyyar siyasa ta CHADEMA. An zaɓe ta a matsayin memba na kujeru na musamman a matsayin wakiliyar mata kuma tana aiki a matsayin 'yar majalisa tun daga shekarar 2020. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Salome Wycliffe Makamba". Parliament of Tanzania. Archived from the original on 2024-11-27. Retrieved 2026-02-23.
- ↑ "Mdee aivimbia CHADEMA: "Hatuondoki, tumekuzwa Chadema tutapambana hadi mwisho"". Archived from the original on 2023-07-19. Retrieved 2026-02-23.