Samuel Olaiya Oni
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1941 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 2015 |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa da minista |
Samuel Olaiya Oni (1941–2015) malami ne kuma ɗan siyasa ɗan Najeriya wanda ya kasance ministan ilimi daga Agusta 1998 zuwa Yuni 1999 a lokacin mulkin Janar Abdulsalami Abubakar.[1]
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]Ya taba zama sakataren gwamnatin jihar Ondo,[2] kuma shugaban jam'iyyar Labour na majagaba.[3]
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Oni ya rasu a shekarar 2015 a Akure, jihar Ondo.[3]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]•Jerin sunayen ministocin ilimi na Najeriya