Sanatocin Najeriya na majalissar dokokin kasa ta 4
Appearance
Teburin da ke ƙasa ya lissafa Sanatocin Najeriya na Majalisar Dokoki ta 4. An kaddamar da Majalisar Dokoki ta Kasa ta 4 (1999-2003) a ranar 29 ga Mayu 1999 a farkon Jamhuriyya ta Hudu ta Najeriya. Majalisar ta kunshi Sanatoci uku daga kowace jihohi 36, sai kuma minista daya na babban birnin tarayya Abuja. An nada Evan Enwerem a matsayin shugaban majalisar dattawa, har sai da aka tsige shi a ranar 18 ga Nuwamba, 1999, aka maye gurbinsa da Chuba Okadigbo.[1] An tsige Okadigbo a ranar 8 ga Agusta 2000 kuma Pius Anyim ya maye gurbinsa.
Sanatoci
[gyara sashe | gyara masomin]
Members of the Senate of Nigeria in the 4th National Assembly (1999–2003) | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Agbo, Njideka (17 December 2018). "Chuba Okadigbo: Professor of Nigeria's Politics". Guardian.ng. News Agency. Retrieved 11 September 2021.