Jump to content

Sani Mohammed Aliyu Rano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sani Mohammed Aliyu Rano
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya,

6 ga Yuni, 2015 -
District: Rano/Bunkure/Kibiya
Rayuwa
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasaAll Progressives Congress

Sani Mohammed Aliyu Rano ɗan siyasan Najeriya ne daga Jihar Kano, Najeriya. Ya wakilci mazabar tarayya ta Rano/Kibiya/Bunkure a majalisar wakilai ta kasa a matsayin dan majalisar wakilai. An zabe shi a karkashin tutar jam’iyyar PDP kuma ya yi aiki daga shekarar 2015 zuwa 2019. [1][2]

  1. "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-05.
  2. "undefined candidate data for 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Archived from the original on 2025-01-05. Retrieved 2025-01-05.