Jump to content

Sani Sabulu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Sani Sabulu Kanowa)
Sani Sabulu
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mawaƙi

Sani Sabulu Shahararen mawaki ne mai salon Magana a harshen Hausa cikin kidan Kalangu.

Alhaji Sani Sabulu dai ɗan asalin garin Kanoma ne da ya ke a cikin karamar hukumar Maru dake yankin jahar Zamfara].

Kaɗan daga cikin wakokin mariganyi Alhaji Sani Sabulu. Sune kamar haka:

  • Yau da gobe gonar Allah.
  • Mai dadiro.
  • Duniya shiga dakin mota.
  • Lokaci, da sauransu.

Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da matansa guda 4 sun haɗa da; Masa'uda, da Hajara, da kuma Amina Miskili

Yaran Alhaji Sani Sabulu Kanoma yana da yara kaman haka, zainabu abu.