Sani Umar Rijiyar Lemo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Sani Umar Rijiyar Lemo
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Yuli, 1970 (51 shekaru)
Sana'a

Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo (An haife shi ne a 1 ga watan Yulin shekara ta 1970 Makka, Saudi Arabia ) Sanannen malamin addinin Muslunci ne a kasar Nijeriya kuma malami ne a Jami’ar Bayero ta Kano . Sani Umar yayi karatu a Jami’ar Musulunci ta Madina dake kasar Saudi Arabia tun daga matakin farko har zuwa digirin digir-gir..[1][2][3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Admin, D. N. (2018-12-28). "Tafseer - Dr Sani Umar Rijiyar Lemu (Hausa) - Series 01". dawahnigeria.com DAWAHCAST (in Turanci). Retrieved 2020-10-16.
  2. "Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo". Darulfikr Foundation, Nigeria (in Turanci). Retrieved 2020-10-16.
  3. "Takaitaccen Tarihin Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu". Alummar Hausa (in Turanci). 2020-07-03. Retrieved 2020-10-16.