Jump to content

Sanni Egidi Abdulraheem

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sanni Egidi Abdulraheem
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Sanni Egidi Abdulraheem (an haife shi ranar 29 ga watan Disamba 1969) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ke aiki a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Ajaokuta a jihar Kogi. [1] [2] [3]

A shekarar 2023, an zaɓi Sanni Abdulraheem, ɗan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), domin wakiltar mazaɓar tarayya ta Ajaokuta a jihar Kogi. [4]

  1. Jimoh, Yekini (2024-03-18). "Ramadan: Kogi lawmaker, Abdulraheem, distributes food items to constituents". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2024-12-22.
  2. "Hon Sanni Egidi Abdulraheem; Combining Legislative Business With Constituency Development in Ajaokuta Federal Constituency". Kogi Reports (in Turanci). 2024-09-03. Retrieved 2024-12-22.
  3. Ogunseyin, Oluyemi (2024-11-02). "Lawmaker empowers constituents with entrepreneurial skills". The Guardian Nigeria News (in Turanci). Retrieved 2024-12-22.
  4. Akinfehinwa, John (2023-02-28). "APC's Abdulraheem wins Reps seat for Ajaokuta Federal Constituency in Kogi". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2024-12-22.