Sansanin tsare Awolowo
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
law enforcement agency (en) |
Sansanin tsare Awolowo wani waje ne mallakar Gwamnatin Tarayya ta Najeriya kuma yana cikin unguwar Lekki, Legas . Wannan shi ne wurin da aka ƙuntata Obafemi Jeremiah Awolowo a cikin shekara ta 1962 na kwanaki 16.[1]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Jam'iyyar Action Party, jam'iyyar adawa da gwamnatin Najeriya ta kasance karkashin jagorancin Cif Obafemi Awolowo, jagorancinsa ya fuskanci Shari'a siyasa kuma tsohon Shugaba Babangida ya yanke masa hukunci. Tsohon gwamnan Jihar Legas, Babatunde Fashola ya sake fasalin wurin a matsayin cibiya a watan Yunin shekara ta 2009. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Awolowo's restriction centre turns institute - Daily Trust". Media Trust (in Turanci). 2009-07-26. Retrieved 2025-02-23. Cite error: Invalid
<ref>tag; name ":0" defined multiple times with different content