Sapele (Nijeriya)
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Territory claimed by (en) | Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'. | |||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 242,652 (2006) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Bangare na | Kudancin Kudu | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 331107 | |||


Sapele na daga cikin kananan hukumomin jihar Delta dake a kudu masu kudancin Nijeriya.

Yanayi
[gyara sashe | gyara masomin]Yanayin garin Sapele yana da zafi mai nauyi a duk shekara, inda lokacin damina kan kasance mai ɗan dumi da gajimare, yayin da lokacin rani kan kasance mai zafi da ɗan ƙaramin gizagizai.[1][2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Sapele Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.
- ↑ "Simulated historical climate & weather data for Sapele". meteoblue (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.
