Jump to content

Sarah Kayaki Netalisile

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sarah Kayaki Netalisile
Member of Parliament of Uganda (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Uganda, 29 Satumba 1965 (60 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Makaranta Makarantar Sakandare ta Kibuli
Jami'ar Makerere
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Malami
Imani
Jam'iyar siyasa National Resistance Movement (en) Fassara

Sarah Kayagi Netalisile 'yar siyasa ce 'yar ƙasar Uganda kuma 'yar majalisar dokoki.[1] [2] [3] An zaɓe ta a ofis a matsayin memba mace don wakiltar gundumar Namisindwa da ke Gabashin Uganda a lokacin babban zaɓen ƙasar Uganda na shekarar 2021. [4] [5] [6]

Mamba ce a jam'iyyar National Resistance Movement mai mulki. [7] [8][9]

  • Jerin sunayen 'yan majalisar dokoki na goma sha daya na Uganda
  • Gundumar Namisindwa
  • National Resistance Movement
  • Majalisar Uganda
  • Dan majalisa
  1. "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-22.
  2. "Sarah Netalisire Kayagi". theyworkforyou.github.io. Retrieved 2023-02-10.
  3. Trumpet, Admin (2021-01-18). "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
  4. "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-22.
  5. "Sarah Netalisire Kayagi". theyworkforyou.github.io. Retrieved 2023-02-10.
  6. Trumpet, Admin (2021-01-18). "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). Retrieved 2023-02-10.
  7. "List: Who was Elected MP in Uganda". Trumpet News (in Turanci). 2021-01-18. Retrieved 2021-03-13.
  8. "List: Who was Elected MP in Uganda – The Ugandan News" (in Turanci). Archived from the original on 2021-02-28. Retrieved 2021-03-22.
  9. https://www.ec.or.ug/ecresults/2021/MPS_RESULTS_2021.pdf [bare URL PDF]