Sarakunan Romawa
Appearance
|
historical position (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
emperor (en) |
| Ƙasa | Romawa na Da |
| Applies to jurisdiction (en) | Romawa na Da |
| Wanda ya biyo bayanshi |
Byzantine emperor (en) |
| Depicted by (en) |
Emperor seated as Jupiter (en) |
| Yadda ake kira mace | impératrice romaine da réimesch Keeserin |
| Yadda ake kira namiji | réimesche Keeser |
| Nada jerin |
list of Roman emperors (en) |
Sarakunan Romawa su ne masu mulki kuma shugabannin masarautar Daular Roma, wanda ya fara da da augustus Octavian a shekara ta 27 BC. Kalmar Emporor kalmar zamani ce wacce a lokacin da ake da masarautar babu ita.